iqna

IQNA

haramin makka
IQNA - Al-Masjid al-Haram da Masjid al-Nabi da aka kafa da'irar kur'ani mai suna "Harameen" sun bayyana shi a matsayin wani shiri na koyar da kur'ani a duniya.
Lambar Labari: 3490487    Ranar Watsawa : 2024/01/16

Karim Benzema, dan wasan musulman kasar Faransa da ya koma kungiyar ta Saudiyya a kwanakin baya ya bayyana dalilin da ya sa ya zabi.
Lambar Labari: 3489310    Ranar Watsawa : 2023/06/14

Tehran (IQNA) An gudanar da ayyukan share kura da shafa Ka'aba a gaban yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya, da yariman kasar Saudiyya da dama, da manyan malamai, da kuma jami'an hukumar Makkah Haram da safiyar yau 25 ga watan Agusta.
Lambar Labari: 3487701    Ranar Watsawa : 2022/08/17

Tehran (IQNA) An ci gaba da gudanar da ayyukan da'irar haddar kur'ani da karantarwa a masallacin Harami na Makkah bayan cire takunkumin da aka sanya saboda korona.
Lambar Labari: 3487063    Ranar Watsawa : 2022/03/17

Tehran (IQNA) a yau an kammala aikin saka sabon kyallen dakin Ka'abah mai alfarma bayan kammala aikin wanke dakin Ka'abah.
Lambar Labari: 3486119    Ranar Watsawa : 2021/07/19

Tehran (IQNA) an gina babbar kofar shiga masallacin haramin Makka mai alfarma wadda ita ta farko mafi girma da aka gina da ke kai mutum kai tsye zuwa Ka’aba daga wurin shiga.
Lambar Labari: 3484983    Ranar Watsawa : 2020/07/14

Tehran (IQNA) Sheikh Abdulrahman Al-sudais mai kula da haramin Makka da Madina ya bayyana cewa, mai yiwuwa a bude masallatan biyu a nan gaba.
Lambar Labari: 3484755    Ranar Watsawa : 2020/04/29

Tehran (IQNA) duk da gargadi kan yaduwar coronavirus masallacin haramin Makka ya cika makil da masu aikin Umrah.
Lambar Labari: 3484570    Ranar Watsawa : 2020/02/29

Bangaren kasa da kasa, ‘yan kwana-kwana sun samu nararar shawo akn wata gbara da ta tashi a kusa da haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3482347    Ranar Watsawa : 2018/01/29

Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan yunkurin kai harin ta'addanci kan haramin Makkah tare da jaddada bukatar fadakar al'ummar yankin gabas ta tsakiya kan hatsarin ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3481637    Ranar Watsawa : 2017/06/24

Bangaren kasa da kasa, an kammala kusan kashi 90 cikin dari na dukkanin ayyukan gyaran haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3481366    Ranar Watsawa : 2017/04/01